1. Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir. abdulkarim1@gmail. com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato he is online amma batayin aiki.
2. Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication).
3. Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. - wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
4. Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir. abdulkarim1@gmail. com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.
5. Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S. W.
6. Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.
7. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
8. Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro.
9. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB.
10. Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci.
11. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua.
1. Thanks.The voice is very clear but, you can't go back to the app after going out in peace, the app will just stop.Good app, nice recitation but require data any time i want to listen to it.
2. The voice is clear and good but you can't play offline meaning when you play it will not enter next automatic until you on your data.
3. That is the challenge I have with the app, any other things are excellent.It's good app I enjoy listing to it well, it has a very sounding & good voice of shiek suleiman.
4. Why don't you make it dowloadableThe app doesn't work if my network connection is off is keep showing bufferingGood apps with clear sound, realy amesing.
5. Jazakumullahu bi khairThis apps totally disappointed me no voice please and please i advise you before release the apps checking very wellApp not working.
6. But one thing is that u can't access it through off line why.
7. Can't access audio filesGood one.
8. more power to your elbow.
9. Please try to help on that.