Table of Contents:
Reading time: 47 seconds
There are 2 methods to get your data (and account) deleted by Wakokin Shata Mp3:
Now you understand what the Law says, Send your Request directly to Wakokin Shata Mp3 using the form below:
Alternatively, you can follow these steps below to get Wakokin Shata Mp3 to delete your account/data:
1. Bisa al’adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr.
2. Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
3. Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan.
4. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar“Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum,bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini , in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka.
5. Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano.
6. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu.
7. Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya.
8. Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
9. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
10. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.
11. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya.
Liked Wakokin Shata Mp3? you may also like other Music & Audio apps like Wakokin Sarki Ado Bayero; WAKOKIN AMINU ALAN WAKA; Wakokin Naziru Sarkin Waka; Wakokin Ado Gwanja; Wakokin Naziru Sarkin Waka;